Wednesday, 23 January 2019

Kalli dandazon jama'ar da suka taru wajan yakin neman zaben Buhari a Sakkwato

Wadannan hotunan yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi gangamin yakin neman zabene a jihar Sakkwato, jama'a da dama ne suka taru dan nuna mishi soyayya.No comments:

Post a Comment