Monday, 7 January 2019

Kalli dandazon mutanen da suka taru a gurin kaddamar da yakin neman zaben Abdulmumin Jibrin

Dan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari da gwamna, Dr. Abdullahi Umar Ganduje na Kanon da shi kanshi a mazabarshi ta Kofa-Bebeji dake Kanon, jiya, Lahadi.Ya bayyana cewa, sun raba kayan yakin neman zabe da suka hada da motoci, fastoci, riguna da sauransu.
No comments:

Post a Comment