Thursday, 3 January 2019

Kalli daya daga cikin sojan da ya rasu a hadarin jirgin yaki da Boko Haram yayi

Innalillahi Wa Inna Ilaihiraji'un

Hazikin Soja Captain Auwal Ibrahim, Ya Rasu Jiya A Maiduguri Sakamakon Fadowa Da Jirgin Yakin Su Ya Yi A Fafatawa Da Boko Haram


Allah Ya Jikan Shi Allahumma Amin.


Rariya.

No comments:

Post a Comment