Sunday, 6 January 2019

Kalli General BMB da Hamid Ali

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton inda yake tare da shugaban hukumar hana fasa kwari ta kasa, Hamid Ali, sun hadu ne a wajan kaddamar da tawagar mata da matasa masu wa shugaban kasa Muhammadu Buhari yakin neman zabe a shekarar 2019 da ya wakana a Abuja.No comments:

Post a Comment