Friday, 4 January 2019

Kalli General BMB a gurin kaddamar da tawagar yakin neman zaben Buhari ta mata da matasa

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a gurin kaddamar da tawagar yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari ta mata da matasa da shugaban yayi jiya a fadar shugaban ta Villa dake babban birnin tarayya,Abuja.No comments:

Post a Comment