Monday, 14 January 2019

Kalli hoton da Ali Nuhu ya dauka shekaru 10 da suka gabata

Wannan hoton tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu,Sarki ne da ya dauka shekaru 10 da suka gabata, shima ya bi sahun gasar saka hotunan da aka dauka shekaru 10 da suka gabata.No comments:

Post a Comment