Sunday, 13 January 2019

Kalli hoton Hadiza Gabon da kayan kauye

Tauraruwar fina-finan Hasusa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da take sanye da kayan kauye, hoton ya kayatar sosai tasha kyau, tubarkallah.No comments:

Post a Comment