Tuesday, 15 January 2019

Kalli hoton Maryam Booth da ta dauka shekaru 10 da suka gabata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka shekaru 10 da suka gabata da dana yanzu, itama ta bi sahin gasarnan ta saka hotunan shekaru goma da suka gabata da ake yi a shafukan sada zumunta.No comments:

Post a Comment