Saturday, 12 January 2019

Kalli hoton Nasiru da Shamsu da ya dauki hankula

Taurarin fina-finan Hausa, Shamsu dan Iya da Nasiru Ali Koki kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, saidai tayar motar 'yansanda da ta sace ce ta dauki hankula a hoton.No comments:

Post a Comment