Saturday, 5 January 2019

Kalli hoton sojojin samar da jirgin su yayi hadari yayin da suke yaki da Boko Haram

Allah sarki wannan hoton sojojin saman da suka rasu ne a hadarin da jirgin su yayi yayin da suke yaki da kungiyar Boko Haram, akwai Perowei Jacob, da Kaltho Paul Kilyofas, da Auwal Ibrahim, da Adamu Nura, da kuma Meshack Ishmael.


Muna fatan Allah ya JIKANSU.

No comments:

Post a Comment