Tuesday, 15 January 2019

Kalli hoton Yakubu Muhammad da ya dauka shekaru 10 da suka gabata

Shima tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Yakubu Muhammad ya bi sahun gasarnan da ake ta saka hotunan shekaru goma da suka gabata kamar yanda ake ganina wannan hoton na sama, ya bayyana cewa be wani canja sosai ba.No comments:

Post a Comment