Sunday, 13 January 2019

Kalli hotunan kamin biki na wasu masoyan jam'iyyar APC

Wadannan hotunan wasu masoya ne magoya bayan jam'iyyar APC suka yi hotunan kamin bikinsu sanye da kaya kalar tutar jam'iyyar, hotunan sun kayatar sosai kuma sun dauki hankula akata bayyana mabanbanta ra'ayoyi akansu a shafukan sada zumunta.


No comments:

Post a Comment