Thursday, 10 January 2019

Kalli hotunan Sani Danja tare da Atiku Abubakar

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wadannan hotunan tare da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zabe me zuwa,Atiku Abubakar, sun dauki hotunan da wani salo na musamman.

No comments:

Post a Comment