Wednesday, 16 January 2019

Kalli hotunan taurarin fina-finan Hausa tare da mahaifansu

Wadannan hotunan wasu daga cikin taurarin fina-finan Hausa ne da suka dauki hotuna tare da mahaifansu, muna musu fatan Alheri, wadand ake tare har yanzu Allah ya bada ikon yi musu biyayya ya kuma raba lafiya, wadanda kuma suka rigamu gidan gaskiya Allah ya jikansu.No comments:

Post a Comment