Saturday, 12 January 2019

Kalli jama'ar da suka taru a wajan yakin neman zaben Buhari da A'isha Buhari ke yi a Owerri

A wurin taron gangamin jam'iyyar APC na yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da Farfesa Yemi Osinbajo wanda Uwargidansa Hajiya Aisha muhammad Buhari take jagoranta A ƙarƙashin kwamitin Mata da Matasa Mai suna (Women & Youth) a garin Owerri babban birnin jihar imo, Wanda matar Mataimakin Shugaban kasa ta wakilceta A yau Asabar.


Daga Real Sani Twoeffect Yawuri
No comments:

Post a Comment