Tuesday, 15 January 2019

Kalli karamar matatar mai da aka gina a jihar Rivers

Wadannan hotunan daya daga cikin kananan matatun maine da aka gina a jihar Rivers dan samar da wadataccen mai akan farashi me sauki ga al'ummar Najeriya, kadan ya rage a kammala aikin matatar man kamar yanda rahotannin suka bayyana.


No comments:

Post a Comment