Saturday, 12 January 2019

Kalli karin kayatattun hotunan yakin neman zaben Buhari a Bauchi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan tare da gwamnan jihar Bauchi, M.A Abubakar da sauran manyan mukarraban gwamnati a yayin da shugaban yaje yakin neman zabe jihar Bauchin.No comments:

Post a Comment