Saturday, 12 January 2019

Kalli kayataccen hoton taurarin fina-finan Hausa

Taurarin fina-finan Hausa, Hauwa Waraka, Fati Shu'uma, Maryam Yahaya tare da abokin aikinsu, mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment