Thursday, 3 January 2019

Kalli kayatattun hotunan da Fati Washa ta saka dan taya Nuhu Abdullahi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da abokin aikinta, Nuhu Abdullahi, ta tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ta mai fatan Alheri.No comments:

Post a Comment