Monday, 14 January 2019

Kalli kayatattun hotunan da Nafisa Abdullahi ta dauka a Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a kasar Saudiyya inda take Ibada, muna fatan Allah ya amsa ya kuma dawo da ita lafiya.


No comments:

Post a Comment