Monday, 14 January 2019

Kalli kayatattun hotunan gadar Kofar Ruwa dake Kano

Wadannan kayatattun hotunan gadar kofar Ruwace da gwamnatin Jihar Kano ta gina aka kuma kayatata, yanzu gadar kaddamarwa take jira, hotunan sun kayatar.
No comments:

Post a Comment