Sunday, 6 January 2019

Kalli kayatattun hotunan ganawar shugaba Buhari da gwamnan jihar Ogun

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya amshi bakuncin gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun da dan takarar jam'iyyar APM, Adekunle Akinlade a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.Shuwagabannin  sun yi inkiyarnan ta 4+4 aka daukesu hoto tare.No comments:

Post a Comment