Sunday, 13 January 2019

Kalli kayatattun hotunan Nafisa Abdullahi tare da danuwanta akan hanyarsu ta zuwa Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan tare da danuwanta cikin jirgin sama yayin da suke kan hanyar zuwa kasar Saudiyya. Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment