Tuesday, 15 January 2019

Kalli kayatattun hotunan rawar da Saraki da Fayose suka yi a jihar Ekiti wajan yakin neman zaben Atiku

Wadannan hotunan na kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose sun dauki hankula matuka a shafukan sada zumunta a yayin da aka nunosu suna taka rawa a jihar Ekiti wajan yakin neman zaben Atiku.

No comments:

Post a Comment