Wednesday, 23 January 2019

Kalli kayatattun hotunan zuwabr dusar Kankara a Paris

Wadannan hotunan yanda dusar kankara ke zubane a birnin Paris na kasar Faransa, wannan hoton wani wanda ke kwana a kan titine dusar kankarar ta rufeshi shida abin rufarshi, haka ma masu yawon bude ido da wasu sauran abubuwa basu fasa ba.Kalli karin kayatattun hotuna nan kasa:No comments:

Post a Comment