Friday, 11 January 2019

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. Ta wa masoyanta gaisuwar Juma'a.


No comments:

Post a Comment