Saturday, 12 January 2019

Kalli kwalliyar Juma'a ta Hafsat Idris

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment