Saturday, 19 January 2019

Kalli masoyin shugaba Buhari da ya fi daukar hankali a Kaduna

Wannan shine masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya fi daukar hankulan mutane a gangamin yakin neman zaben da Buharin yayi jiya a garin Kaduna. Matashin wanda ya dare can saman fitilar filin wasa na Ahmadu Bello dake Kaduna ya dauki hankulan mutane sosai inda da dama sukai ta mamakin ta yaya akai ya hau gurin.Matashin na rike da tutar jam'iyyar APC inda yake ta kadata alamar nuna soyayya.

No comments:

Post a Comment