Sunday, 6 January 2019

Kalli Mustafa Nabaraska tare da gwamnan jihar Bauchi

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska kenan a wannan hoton inda yake tare da gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abdullahi Abubakar, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment