Sunday, 6 January 2019

Kalli Nura Hussain sanye da kayan yakin neman zaben Buhari

Tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussain kenan a wadannan hotunan nashi da yake sanye da kaya masu dauke da tambarin jam'iyyar APC da shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mataimakinshi, farfesa Yemi Osinbajo.Nura Hussain na daya daga cikin masu goyawa shugaba Buhari baya a cikin masana'antar Kannywood.

No comments:

Post a Comment