Friday, 11 January 2019

Kalli Rukayya Dawayya sanye da kayan yakin neman zaben Buhari

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da take sanye da kaya masu dauke da hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari da jam'iyyar APC, ta yi inkiyar 4+4.Rukayya na daya daga cikin jaruman Kannywood dake goyon bayan gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta rubuta cewa, Najeriya sai Buhari, Kano ta Gandujece in Allah ya yarda.

No comments:

Post a Comment