Monday, 7 January 2019

Kalli sabon Hoton shugaba Buhari yana karanta jarida

Tauraron me daukar hoton shugaban kasa, Bayo Omoboriowo ya saka wannan hoton na shugaban kasar, Muhammadu Buhari yana karanta jaridar Vanguard ta jiya, wannan dai zai iya zama raddi ga kalaman da aka ruwato ministan shugaban kasar, Rotimi Amaechi na cewa shugaban baya karanta labarai.No comments:

Post a Comment