Wednesday, 23 January 2019

Kalli sabuwar motar Ali Nuhu

Wannan hotunan sabuwar motar tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ce da ya saya kwanannan, 'yan uwa da abokan arziki na ta tayashi murna, muma muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare.No comments:

Post a Comment