Monday, 7 January 2019

Kalli sabuwar motar Aminu Alan Waka

Wannan sabuwar motar da tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan Waka ya siya kenan, abokiyar aikinshi, Maryam A. Baba ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta inda take tayashi murna.Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare.

No comments:

Post a Comment