Sunday, 13 January 2019

Kalli sakon soyayya me taba zuciya da sojan dake yaki da Boko Haram ya aikawa matarshi

Wannan hoton wani sojan Najeriya ne dake yaki da Boko Haram a yankin Arewa maso gabas da ya rubuta wa matarshi mesuna Adama da sakon soyayya da harsashin bindigarshi, abin akwai taba zuciya sosai.Wani me suna Sadiq ne da ke aiki da likitocin da basu da boda ya bayyana wannan soja.

Sojan dai ya yabawa matarshi sannan ya bata karfin gwiwa inda yace shidai gashi yayi niyyar bada rayuwarshi dan kare kasarshi idan kwai bukatar hakan, yace amma fa yana sonta kuma yana kira a gareta idan ta Allah ta kasance a kanshi da ta rika sakashi a addu'a.

No comments:

Post a Comment