Sunday, 13 January 2019

Kalli soja nawa 'yan uwanshi sojoji wa'azi da bindigu biyu a gabanshi

Wannan wani soja ne dake a filin daga wajan yakin Boko Haram yake fadakar da sauran 'yan uwanshi sojoji a yayin da bindigu guda biyu ke ajiye a gabanshi.Sojan yayi kira ga 'yan uwanshi da su yi amfani da lokacinsu a Duniya wajan neman Aljannah.

Jama'a da dama sun yabawa sojan bisa wannan kokari nashi.

No comments:

Post a Comment