Saturday, 12 January 2019

Kalli Titin Garin Su Atiku Da Buhari Ya Gyara

A yayin da shugaba Buhari ke shirin zuwa jihar Bauchi a yau Asabar, nan tawagar karamin ministan wutar lantarki, ayyuka da gidaje, Mustapha Shehuri ne suke tafe a kan tirin Mayo-Belwa-Jada-Ganye mai nisan kilomita 112, wanda gwamnatin tarayya ta yi.


Titin na Mayo-Belwa shi ya nufi har zuwa Ganye wato garin su Atiku.No comments:

Post a Comment