Friday, 4 January 2019

Kalli wasu hotunan Maryam Yahaya da suka birge

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment