Friday, 4 January 2019

Kalli wasu zafafan hotunan Fati Shu'uma

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment