Monday, 14 January 2019

Kalli 'yan matan da suka yi haddar Qur'ani cikin shekaru 3

Wannan bawan Allahn yayi murnar haddar Qur'ani da 'ya'yanshi biyu suka yi, ya bayyana cewa shekaru 3 suka yi kamin su samu haddar kuma yana Alfahari dasu.No comments:

Post a Comment