Monday, 14 January 2019

Kalli yanda Ali Nuhu da matarshi suka yankawa diyarsu Fatima Kek

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan tare da matarshi suke yankawa diyarsu Fatima kek da ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta jiya, muna tayata murna da fatan Allah karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment