Wednesday, 23 January 2019

Kalli Yanda Fati Muhammad tasha kyau sanye da kayan yakin zaben Atiku

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kwalliya ta dora hula, hana sallah ta yakin neman zaben Atiku, ta yi kyau muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment