Wednesday, 23 January 2019

Kalli yanda gwamnan jihar Kebbi ya rika tattaro mutane dan su halarci gurin yakin neman zaben Buhari

Gwamnan jihar, Kebbi Atiku Bagudu kenan a wadannan hotunan yayin da ya rika bi gurare yana taro mutane dan su halarci gurin gangamin yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar.


No comments:

Post a Comment