Monday, 7 January 2019

Kalli yanda motar Ahmad Shanawa ta yi butubutu da kura

Motar tauraron mawakin Hausa, Ahmad Shanawa kenan da tayi butubutu da kura da alama ya bi wata hanya da itane wadda ba kwalta, ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta inda ya mata Laqabi da , Wata Hanya.
No comments:

Post a Comment