Friday, 11 January 2019

Kalli yanda Osinbajo ya ci kwallo

Wadannan hotunan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ne a yayin da yakai ziyara jihar Legas inda ya gana da wasu matasa har ya buga kwallo kuma ya samu nasarar sakata a raga.
No comments:

Post a Comment