Thursday, 17 January 2019

Kalli yanda shugaba Buhari ya kusa faduwa kasa jiya a jihar Kogi gurin yakin neman zabenshi

Wannan wani hoton shugaban kasa, Muhammafu Bhari ne da aka ruwaito jiya daga gurin yakin neman zaben da yayi a jihar Kogi wanda gidan talabijin na Igbere suka wallafa cewa shugaban yayi tuntube ya kusa faduwa kasa.Bidiyon ya nuna shugaba Buhari yana sauka daga matattakalane inda ya dan yi tuntube amma be fadi kasa ba mukarrabanshi suka tallaboshi.

Muna fatan Allah ya kara kiyayewa.


No comments:

Post a Comment