Monday, 14 January 2019

Kalli yanda sojin Najeriya suka kwance Bam din da Boko Haram suka dana

Wannan hoton sojojin Najeriyane da suka kwance wani Bam da mayakan Boko Haram suka binne a bakin titi, muna fatan Allah ya kara taimakonsu.

No comments:

Post a Comment