Tuesday, 8 January 2019

Kalli yanda wani dan Najeriya ya dare saman gini yayin da jami'an kasar Thailand suka zo kamashi

Wadannan hotunan yanda jami'an kula da shige da fice na kasar Thailand suka kai samame wani mazaunin 'yan Afrika kenan a kasar suka kama wadanda basu da takardun zama a kasar, wannan hoton wani dan Najeriyane da baida takardu kamar yanda rahotanni suka bayyana ya dare a saman rufi amma duk da haka sai da aka kamashi.

No comments:

Post a Comment