Monday, 7 January 2019

Kalli yanda wani matashi ya kera abin ajiye kayan kallo da robar bayan mota

Wannan hoton abin ajiye kayan kallo da rediyo ne da wani hazikin matashi yayi amfani da robar bayan mota ya kerashi, abin ya kayatar sosai gwanin ban sha'awa.
No comments:

Post a Comment