Monday, 7 January 2019

Kalli yanda wani matashi yayi amfani da bokitin fenti ya kera na'urar tafasa ruwa

A yayin da mafi yawan 'yan Najeriya ke amfani da babban bokitin fenti a matsayin abin dibar ruwa, wani hazikin matashi a kasuwar Fanteka dake garin Kaduna ya yi amfani da bokitin inda ya kera na'urar tafasa ruwa.Matashin dai ya kasa bokitin a kasuwa ga masu bukata.


No comments:

Post a Comment